![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
2023 -
2015 - 2023 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 4 Mayu 1980 (44 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Onanefe Ibori | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
University of Buckingham (en) ![]() | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Erhiatake Ibori-Suenu (an haife ta a ranar 19 ga watan Nuwamba, shekara ta 1977) ta kasance'yar siyasar Najeriya ce a halin yanzu tana a matsayin memba a Majalisar Wakilan Najeriya ta 10. Tana wakiltar mazaɓar Ethiope Gabas/Ethiope West Federal Constituency a jihar Delta. [1] [2] [3]