![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023 ← Rotimi Amaechi | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Ezenwo Nyesom Wike | ||
Haihuwa | 24 ga Augusta, 1967 (57 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Eberechi Wike | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar jihar Riba s | ||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Ezenwo Nyesom Wike CON, (An haife shi a ranar sha uku 13 ga watan Disamba shekara ta alif ɗari tara da sittin da bakwai 1967),[1] an sansa da sunaye daban-daban, kamar Ezebunwo Nyesom Wike, Nyesom Ezenwo Wike, Nyesom Ezebunwo Wike ko Nyesom Wike Dan Nijeriya, Dan siyasa kuma lauya wanda shine Gwamnan Jihar Rivers na shida kuma maici a yanzu.[2] Shi mutumin Ikwerre ne daga Rumuepirikom a Obio-Akpor, Jihar Rivers. Dan jam'iyar People's Democratic Party (PDP) kuma yayi Karatun a Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Rivers.