![]() | |
---|---|
basketball team (en) ![]() | |
Bayanai | |
Farawa | 1946 |
Wasa | Kwallon kwando |
Ƙasa | Moroko |
Category for members of a team (en) ![]() |
Category:FUS Rabat basketball players (en) ![]() |
Wuri | |
Constitutional monarchy (en) ![]() | Moroko |
Region of Morocco (en) ![]() | Rabat-Salé-Kénitra (en) ![]() |
Prefecture of Morocco (en) ![]() | Rabat Prefecture (en) ![]() |
Birni | Rabat |
Fath Union Sport ( Larabci: اتحاد الفتح الرياضي) wacce kuma aka fi sani da FUS ko FUS Rabat, ƙungiyar ƙwallon kwando ce ta ƙasar Morocco da ke Rabat.[1] Kungiyar a halin yanzu tana taka leda a Division Excellence kuma ita ce sashin kwando na kulob din wasanni da yawa. Kungiyar ita ce mafi nasara a tarihin Morocco, tare da lakabi 17 na kasa.[1]
Ana yin wasannin gida a Salle Abderrahmane Bouânane, inda ya ke iya ɗaukar mutane 1,500.[1]