Falling (fim na 2015) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2015 |
Lokacin saki | Satumba 18, 2015 |
Asalin suna | Falling |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) ![]() |
video on demand (en) ![]() ![]() ![]() |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
drama film (en) ![]() ![]() |
Launi |
color (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta | Niyi Akinmolayan |
Marubin wasannin kwaykwayo | Uduak Isong Oguamanam |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Uduak Isong Oguamanam |
Kintato | |
Narrative location (en) ![]() | Lagos, |
External links | |
Falling, fim ne na wasan kwaikwayo na soyayya na Najeriya na 2015 wanda Uduak Isong Oguamanam ya rubuta kuma ya samar, kuma Niyi Akinmolayan ya ba da umarni. Desmond Elliot, Blossom Chukwujekwu, Adesua Etomi, Kunle Remi, Tamara Eteimo da Kofi Adjorlolo.
Fim din ya ba da labarin wasu matasa, Muna (Adesua Etomi) da Imoh (Kunle Remi); Muna dole ne ta rayu tare da tasirin hadarin da ya bar Imoh ba tare da sanin komai ba har tsawon watanni da yawa.