![]() | |
---|---|
iyali da first family of the United States (en) ![]() | |
Bayanai | |
Sunan dangi | Obama |
Ƙasa | Tarayyar Amurka da Kenya |
Mamallaki na |
Bo (en) ![]() ![]() |
Iyalan Barack Obama,Wanda shine shugaban kasar America na arbain da hudu,shi din shugaban iyalinsa ne masu kwarewa a fannin alkalanta,ilimi,da siyasa Iyalan Barack Obama na farko sune suka zagayashi tundaga shekarar 2009 har zuwa shekarar 2017 Kuma sune iyalai na farko da aka taba hadawa da mutanen yankin Africa [1] Iyalansa sunhada da matarsa mai suna Michelle Obama sae yayansa mata guda biyu Malia da sasha
Babban zuriyar Obama ta ƙunshi mutanen Kenya (Luo), Ba’amurke ɗan Afirka, da Tsohuwar Hannun jari na Amurka (ciki har da asalin Ingilishi, Scots-Irish, Welsh, Jamusanci, da kasar Switzerland) zuriyarsu. [2][3][4][5][6]