![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | 4 Satumba 1848 |
ƙasa | Ireland |
Mutuwa | 20 ga Yuli, 1882 |
Makwanci |
Mount Auburn Cemetery (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | John Parnell |
Mahaifiya | Delia Tudor Stewart Parnell |
Ahali |
John Howard Parnell (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci da maiwaƙe |
Frances Isabelle Parnell (an haife ta a ranar 4 ga watan Satumba na shekara ta 1848 - 20 ga Yulin 1882) mawakiya ce ta Irish kuma Mai kishin kasa na Irish. Ita ce 'yar'uwar Charles Stewart Parnell da Anna Catherine Parnell, muhimman mutane a karni na 19 a Ireland.