![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
ƙasa | Somaliya |
Sana'a | |
Sana'a |
marubuci, tafinta da blogger (en) ![]() |
Farah Abdullahi Abdi (an haife ta a ranar 21 ga watan Yuli 1995 a Beledweyne) 'yar rajin kare hakkin ɗan adam ce. Ita 'yar gudun hijira ce daga Somaliya [1] kuma Jami'yar Siyasa ta Mafaka da Hijira a kungiyar Transgender Europe. [2]