Fasciola gigantica | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Phylum | Platyhelminthes (en) ![]() |
Class | Trematoda (en) ![]() |
Order | Plagiorchiida (mul) ![]() |
Dangi | Fasciolidae (en) ![]() |
Genus | Fasciola (en) ![]() |
jinsi | Fasciola gigantica Cobbold, 1855
|
Fasciola gigantica | |
---|---|
![]() | |
Cobbold's drawings of dorsal (left) and ventral views of Fasciola gigantica | |
Scientific classification ![]() | |
Kingdom: | Animalia |
Phylum: | Platyhelminthes |
Class: | Trematoda |
Order: | Plagiorchiida |
Family: | Fasciolidae |
Genus: | Fasciola |
Species: | F. gigantica
|
Binomial name | |
Fasciola gigantica |
Fasciola gigantica shine tsutsar kawar cuta na parasitic flatworm na ajin Trematoda, wanda ke haifar da cutar fascioliasis a wurare masu zafi. Ana ɗaukarsa a matsayin cuta mafi hadari a cikin cututtukan platyhelminth na ruminants, a Asiya da Afirka . Kiyasin adadin kamuwa da cutar ya kai kashi 80-100% a wasu ƙasashe. Cutar da aka fi sani da fasciolosis.
Yawancin F. gigantica sau da yawa yakanyi kamanceceniya da na Fasciola hepatica, kuma nau'in wanda ke bambanta su da wuyar gaske. [2] Don haka, ana buƙatar nagartattun dabaru na bincike don gano daidai da gano banbancin cutar da aka kamu da ita. [3]