Felicia Adeyoyin | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 6 Nuwamba, 1938 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 1 Mayu 2021 |
Karatu | |
Makaranta | Abeokuta Grammar School |
Sana'a | |
Sana'a | university teacher (en) |
Felicia Adebola Adeyoyin (6 Nuwamba 1938 - 1 Mayu 2021) farfesa ce a Jami'ar Legas kuma gimbiya daga gidan mai mulki na Iji na Saki, Jihar Oyo. Ita ce mawallafiyar waƙar alƙawarin ƙasa na Nijeriya .[1]