![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
1 Nuwamba, 1983 - 23 ga Yuni, 1986 - Neziha Mezhoud (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | فتحية بنت عبد الرحمن المختار | ||
Haihuwa | Tunis, 6 ga Afirilu, 1927 | ||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) ![]() Tunisiya | ||
Mutuwa | Tunis, 12 ga Faburairu, 2018 | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Mohammed Mzali | ||
Karatu | |||
Matakin karatu | Digiri | ||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Malami | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa |
Socialist Destourian Party (en) ![]() |
Fethia Mokhtar Mzali ( Larabci: فتحيّة مزالي ) (An haife ta a ranar 6 ga watan Afrilu, shekara ta alif 1927 zuwa 12 ga watan Fabrairu shekarar 2018) wata malamar kasar Tunisiya ce, kuma Yar siyasa wacce ta zama ɗaya daga cikin mata biyun farko wadanda suka zama ministoci a shekarar 1983. Mijinta, Mohammed Mzali ya yi aiki a matsayin Firayim Ministan kasar daga shekarar 1980 zuwa shekarar 1986.