![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 18 Mayu 1963 (61 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar, Jos |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, ɗan wasan kwaikwayo da mai tsara fim |
IMDb | nm1676074 |
fredamata.com.ng |
Fred Amata ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya, furodusa kuma darakta.[1] Wanda ya kammala karatun sa na wasan kwaikwayo a Jami'ar Jos, Fred ya yi fice a shekarar 1986 saboda rawar da ya taka a wani fim mai suna Legacy. A halin yanzu yana aiki a matsayin Shugaban Hukumar Daraktoci ta Najeriya, tun ranar 27 ga Fabrairu, 2016.[2][3]