Freda Akosua Prempeh
7 ga Janairu, 2021 - District: Mazabar Tano North Election: 2020 Ghanaian general election (en) ga Janairu, 2021 - 7 ga Janairu, 2017 - District: Mazabar Tano North Election: 2016 Ghanaian general election (en) 7 ga Janairu, 2013 - 6 ga Janairu, 2017 District: Mazabar Tano North Election: 2012 Ghanaian general election (en) 2002 - 2010 District: Dadekotopon Constituency (en) Rayuwa Haihuwa
Duayaw Nkwanta , 23 ga Janairu, 1966 (59 shekaru) ƙasa
Ghana Harshen uwa
Yaren Akan Karatu Makaranta
Cibiyar Gudanarwa da Gudanar da Jama'a ta Ghana diploma (en) : public administration (en) University of Media, Arts and Communication Master of Arts (en) : public relations (en) Jami'ar Fasahar Sadarwa ta Ghana Doctor of Philosophy (en) : business administration (en) Babbar Makarantar KNUST University of Media, Arts and Communication diploma (en) : public relations (en) , advertising (en) University of Ghana Digiri a kimiyya : business management (en) , Albarkatun dan'adam University of Leicester (en) Master of Arts (en) : Kasuwanci Chartered Institute of Marketing (en) diploma (en) , postgraduate diploma (en) : Kasuwanci Harsuna
Yaren Akan Turanci Sana'a Sana'a
ɗan siyasa da marketer (en) Wurin aiki
Sunyani Imani Addini
Kiristanci Jam'iyar siyasa
New Patriotic Party
Freda Akosua Oheneafrewo Prempeh (an haife ta a ranar 23 ga watan Janairu, 1966)[ 1] 'yar siyasa ce 'yar ƙasar Ghana, kuma 'yar majalisa, a majalisa ta bakwai kuma 'yar majalisa ta takwas na jamhuriya ta huɗu ta Ghana mai wakiltar mazaɓar Tano ta Arewa a yankin Ahafo, Ghana.[ 2] [ 3] A halin yanzu ita ce ƙaramar ministar ma'aikatar ayyuka da gidaje ta Ghana. A baya ta taɓa zama mataimakiyar ministar jinsi da kuma 'yar majalisa - "Matar majalisa" daga 2002 zuwa 2010 na yankin zaɓen Lakoo na mazaɓar La-Dadekotopo a babban yankin Accra.[ 4]
A shekarar 2017, an naɗa ta shugabar kwamitin shirya gasar cin kofin nahiyar Afirka ta mata 2018 mai mambobi 11.[ 5] [ 6] [ 7] [ 8]
↑ "Ghana Parliament member Freda Akosua Oheneafrewo Prempeh" . www.ghanaweb.com . Archived from the original on 2019-03-06. Retrieved 2019-10-06 .
↑ "Ghana Election Results" . Ghana Elections 2012 - Peace FM . Archived from the original on 2016-04-13. Retrieved 2016-09-11 .
↑ "NPP Primaries: Hon. Freda Retains Tano North Constituency Seat" . www.ghanaweb.com . Retrieved 2016-09-11 .
↑ Sir, Coffie (14 August 2018). "Profile of Hon.Freda Prempeh" . Archived from the original on 23 April 2019. Retrieved 4 August 2022 .
↑ "Tano North MP Freda Prempeh sworn-in as AWCON LOC chair" . Graphic Online (in Turanci). 2017-09-28. Retrieved 2019-10-06 .
↑ "Hon. Freda Prempeh | Citi Sport" (in Turanci). Archived from the original on 2019-10-06. Retrieved 2019-10-06 .
↑ "Ghana must bid to host AFCON 2019 – AWCON Chairperson says" . www.pulse.com.gh (in Turanci). 2018-12-04. Retrieved 2019-10-06 .
↑ Bebli, Anthony. "We're ready to host Women's AFCON- Freda Prempeh | Starr Fm" (in Turanci). Retrieved 2019-10-06 .