![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
City of Brussels (en) ![]() |
ƙasa | Jamus |
Mutuwa |
Redekin (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Johann Friedrich von Alvensleben (en) ![]() |
Yara |
view
|
Yare |
Alvensleben (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Jamusanci |
Sana'a | |
Sana'a |
jarumi, stage actor (en) ![]() ![]() |
Friederike von Alvensleben (1749-1799), yar wasan kwaikwayo ce kuma daraktar gidan wasan kwaikwayo na Jamus. Har wayau ta kasance manajan daraktar sanannen kamfanin wasan kwaikwayo, wanda ya shahara a Arewacin Jamus a lokacin rabi na biyu na karni na sha takwas.
Ta fara auren Karl Theophil Döbbelin sannan kuma Johann Friedrich von Alvensleben (1736-1819).