![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Gabriel Afolayan |
Haihuwa | 1 ga Maris, 1985 (39 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Adeyemi Afolayan |
Ahali | Kunle Afolayan, Moji Afolayan da Aremu Afolayan |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Ibadan |
Matakin karatu |
Bachelor of Arts (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da mai rubuta waka |
Kyaututtuka | |
Ayyanawa daga |
gani
|
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm3149791 |
Gabriel Afolayan Gabriel Afolayan, Listen (an haife shi 1 Maris shekara ta 1985) [1] wanda kuma aka sani da sunansa na wasan kida G-Fresh, [2] ɗan wasan kwaikwayo ne kuma mawaƙa na Najeriya.