Gambiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Republic of The Gambia (en) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | For The Gambia Our Homeland (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Progress, Peace, Prosperity» «Прогрес, мир, просперитет» «The smiling coast of Africa» «Cynnydd, Heddwch, Ffyniant» | ||||
Suna saboda | Kogin Gambiya | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Banjul | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,639,916 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 233.62 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 11,300 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Commonwealth realm of the Gambia (en) | ||||
Ƙirƙira | 1965 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Gangar majalisa | National Assembly of The Gambia (en) | ||||
• Shugaban kasar Gambia | Adama Barrow (21 ga Janairu, 2017) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 2,038,414,974 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Dalasi | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .gm (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +220 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 116 (en) , 118 (en) da *#06# | ||||
Lambar ƙasa | GM |
Gambiya (lafazi: /gambiya/) ko Jamhuriyar Gambiya (da Turanci: The Gambia ko Republic of the Gambia), kasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gambiya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 10,689. Gambiya tana da yawan jama'a 2,051,363, bisa ga kidayar jama'a a shekara ta 2017. Gambiya tana da iyaka da Senegal. Babban birnin Gambiya, Banjul ne.
Shugaban kasar Gambiya Adama Barrow (lafazi: /adama baro/) ne. Maitamakin shugaban kasar Fatoumata Tambajang (lafazi: /fatumata tamebajaneg/) ce.
Gambiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1965, daga Birtaniya.