Gariep Dam | |
---|---|
![]() | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu |
Province of South Africa (en) ![]() | Free State (en) ![]() |
Flanked by |
Orange River (en) ![]() |
Coordinates | 30°37′22″S 25°30′23″E / 30.6228°S 25.5064°E |
![]() | |
Manager (en) ![]() |
![]() |
Karatun Gine-gine | |
Tsawo | 88 m |
Tsawo | 914 meters |
Giciye |
Orange River (en) ![]() |
Service entry (en) ![]() | 1971 |
Maximum capacity (en) ![]() |
360 megawatt (en) ![]() |
|
Dam ɗin Gariep yana cikin Afirka ta Kudu, kusa da garin Norvalspont, yana iyaka da Lardunan Free State da Eastern Cape . Babbar manufarsa ita ce ban ruwa, amfanin gida da masana'antu da kuma samar da wutar lantarki.