Iri |
African Championship (en) ![]() recurring sporting event (en) ![]() |
---|---|
Mai-tsarawa | Kungiyar Ninkaya ta Afirka |
Wasa | ninƙaya |
Gasar wasan ninkaya ta Afirka, ita ce gasar zakarun Afirka a wasan ninkaya . Ƙungiyar Swimming Confederation (CANA) ce ta shirya shi kuma ana gudanar da shi a duk shekara.
An gudanar da gasar ta karshe a watan Satumban 2018 a Algiers, Algeria.