Georgia Taylor | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Wigan (en) , 26 ga Faburairu, 1980 (44 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Ƴan uwa | |
Ma'aurata | Mark Letheren (en) |
Karatu | |
Makaranta | Winstanley College (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm0852401 |
Georgia Taylor (An haife ta Claire Marie Jackson; ranar 26 ga Watan Fabrairu shekarar alif 1980) 'yar wasan kwaikwayo ce ta Ingila. Matsayinta sun hada da Toyah Battersby a cikin wasan kwaikwayo na ITV Coronation Street (1997-2003, 2016-yanzu), da kuma Ruth Winters a cikin jerin wasan yan kwaikwayo a film din na BBC One Casualty (2007-2011), da kuma Kate Barker a cikin jerin laifuka na ITV Law & Order: UK (2013-2014)[1][2]