Geranci | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
gew |
Glottolog |
gera1246 [1] |
Geranci yare ne wanda asalin sa daga jihar Bauchi, Najeriya. Kamar yadda bincike ya nuna akwai sama da mutane 200,000 waɗanda ƴan asalin ƙabilar Gera ne kuma Geranci shine yaren da suka fi ji da iyawa a yayin magana. Duk da cewa yanzu Hausa ta kusa gama laƙume yaren, a da akwai ƙauyuka da suka kai 30 waɗanda duka yaren Gera ne, amma yanzu bazai wuce ƙauyuka 4 ba ko su Hausa kusan gama haɗiye su.