![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
17 ga Yuli, 1981 - 16 ga Yuli, 1984
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa |
Pahang (en) ![]() | ||||
ƙasa | Maleziya | ||||
Ƙabila |
Minangkabau (en) ![]() | ||||
Mutuwa |
Subang Jaya (en) ![]() | ||||
Makwanci |
Makam Pahlawan (en) ![]() | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
London School of Economics and Political Science (en) ![]() University of Wales (en) ![]() | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a |
ɗan siyasa, entrepreneur (en) ![]() | ||||
Kyaututtuka | |||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa |
United Malays National Organisation (en) ![]() |
Tun Muhammad Ghazali bin Shafie (Jawi; 22 Maris 1922- 24 ga watan Janairu 2010) ɗan siyasan Malaysia ne kuma ɗan diflomasiyya.[1] Ya yi aiki a karkashin gwamnatocin Firayim Ministoci hudu, musamman a matsayin Ministan Cikin Gida da Harkokin Waje daga 1973 zuwa 1984.