![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
9 ga Faburairu, 2021 - 19 ga Janairu, 2022 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Darfur (en) ![]() | ||
ƙasa | Sudan | ||
Ƴan uwa | |||
Ahali |
Khalil Ibrahim (en) ![]() | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Khartoum Meiji University (en) ![]() | ||
Harsuna |
Larabci Harshen Japan Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, Malami da koyarwa | ||
Mahalarcin
| |||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Ƙungiyar Adalci da Daidaito |
Dr. Gibril Ibrahim Mohammed (Larabci: جبريل إبراهيم محمد), wani lokaci ana rubuta Jibril,) ɗan siyasar Sudan ne. Shi ne shugaban kungiyar Justice and Equality Movement (JEM). An zaɓe shi ne don maye gurɓin dan uwansa, Khalil, a ranar 26 ga watan Janairu, 2012, bayan mutuwar Khalil a wani hari ta sama da SAF ta kai a Arewacin Kordofan a watan Disamba 2011.[1] A yakin Sudan 2023, ya yi kawance da SAF.[2]