![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri |
Non-profit NGO[1] |
Ƙasa | Misra |
Aiki | |
Mamba na |
International Network of Civil Liberties Organizations (en) ![]() |
Mulki | |
Hedkwata | Kairo |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2002 |
Wanda ya samar |
Hossam Bahgat (en) ![]() |
![]() |
Gidauniyar 'Yancin mutum na kasar Masar ko EIPR (Larabci: المبادرة المصرية للحقوق الشخصية), kungiya ce mai zaman kanta ta kare hakkin dan adam ta Masar, wacce aka kafa a shekara ta dubu biyu da biyu (2002).