Gladys Asmah
7 ga Janairu, 2005 - 6 ga Janairu, 2009 District: Takoradi Constituency (en) Election: 2004 Ghanaian general election (en) 2005 - 2009 ← Ishmael Ashitey 2005 - 2009 7 ga Janairu, 2001 - 6 ga Janairu, 2005 District: Takoradi Constituency (en) Election: 2000 Ghanaian general election (en) 2001 - 2005 - Alima Mahama → 7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001 District: Takoradi Constituency (en) Election: 1996 Ghanaian general election (en) ga Janairu, 1997 - ga Janairu, 2009 ← Tabitha Sybil Quaye - Kwabena Okyere Darko-Mensah → District: Takoradi Constituency (en) Rayuwa Haihuwa
Cape Coast , 16 Oktoba 1939 ƙasa
Ghana Mutuwa
Korle - Bu Teaching Hospital (en) , 24 ga Yuni, 2014 Karatu Makaranta
Middlesex University (en) unknown value : unknown value Ghana National College (en) unknown value : unknown value Wesley Girls' Senior High School Harsuna
Turanci Twi (en) Fante (en) Sana'a Sana'a
ɗan siyasa , entrepreneur (en) da Malami Kyaututtuka
Sunan mahaifi
Iron Lady Imani Addini
Kiristanci Jam'iyar siyasa
New Patriotic Party
Gladys Asmah (an haife ta 16 Oktoban shekarar 1939 - ya mutu 24 Yuni 2014) 'yar siyasa ce 'yar Ghana kuma 'yar kasuwa. Ta kasance tsohuwar ministar kamun kifi sannan kuma ta kasance ‘yar majalisa mai wakiltar mazabar Takoradi.[ 1] [ 2] [ 3] Ta kasance tsohuwar ministar harkokin mata a zamanin tsohuwar gwamnatin Kufuor.[ 4]
↑ "Gladys Asmah is dead" . Graphic Online (in Turanci). Retrieved 3 August 2020 .
↑ "Minister presents gifts to fishing communities in Mfantseman" . www.fao.org . Retrieved 3 August 2020 .[permanent dead link ]
↑ Africa, Daily Guide (1 June 2014). "Mrs Gladys Asmah" . News Ghana (in Turanci). Retrieved 3 August 2020 .
↑ "Ghana's new ministers" (in Turanci). 1 January 2001. Retrieved 3 August 2020 .