Gloria Young | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jihar Abiya, 4 ga Faburairu, 1967 (57 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Norbert Young |
Karatu | |
Makaranta | University of Dallas (en) |
Matakin karatu | Bachelor of Arts (en) |
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm5216081 |
Gloria Young ( née Anozie ; an haife ta a ranar 4 ga watan Fabrairu shekara ta alif ɗari tara da sittin da bakwai 1967A.C) ta kasan ce 'yar fim ce a Nijeriya [1] wacce ta fito a fina-finai sama da 70 kuma ta ci lambar yabo ta City People Movie for Couple of the Year a City People Entertainment Awards .[2]