Gobir | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Babban birni | Alƙalawa | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 11 century | |||
Rushewa | Oktoba 1808 | |||
Ta biyo baya | Massina Empire (en) |
Gobir (Demonym: Gobirawa) birni ne dayake a cikin Najeriya . Wanda Hausa ne suka kafa ta a karni na 11, Gobir na ɗaya daga cikin dauloli bakwai na asali na Kasar Hausa, kuma ta ci gaba da zama a ƙarƙashin mulkin Hausa kusan shekaru 700. Babban birninta shine garin Alkalawa . A farkon karni na 19 wasu daga cikin daular da ke mulki sun gudu zuwa Arewa zuwa inda ake kira Nijar a yanzu daga inda daular da ta yi hamayya ta ci gaba da mulki a matsayin Sarkin Gobir (Sultan na Gobir) a Tibiri. A shekara ta 1975 wani sarki na gargajiya ya sake zama a Sabon Birni, Najeriya.[1]