![]() | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||
5 Mayu 2010 - 29 Mayu 2015 ← Umaru Musa Yar'Adua - Muhammadu Buhari →
2010 - 2011 ← Rilwan Lanre Babalola (en) ![]() ![]()
29 Mayu 2007 - 5 Mayu 2010 ← Atiku Abubakar - Namadi Sambo →
9 Disamba 2005 - 29 Mayu 2007 ← Diepreye Alamieyeseigha - Timipre Sylva → | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Cikakken suna | Goodluck Ebele Azikiwe Jonathan | ||||||||
Haihuwa |
Otuoke (en) ![]() | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Ƙabila | Mutanen Ijaw | ||||||||
Harshen uwa | Harshen Ijaw | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Abokiyar zama | Patience Jonathan | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | jami'ar port harcourt | ||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Ijaw Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Mahalarcin
| |||||||||
Kyaututtuka | |||||||||
Imani | |||||||||
Addini |
Evangelicalism (en) ![]() Baptists (en) ![]() | ||||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||||||
gej.ng da goodluck.org.ng |
'Goodluck Ebele Azikiwe Jonathan, G.C.F.R Ɗan
Najeriya ne, t
Tsohon malamin Jami'a kuma ɗan siyasa. Yayi mataimakin shugaban ƙasar Najeriya daga shekara ta dubu biyu da bakwai, 2007, zuwa shekara ta dubu biyu da goma, 2010, (bayan Atiku Abubakar - kafin Namadi Sambo) a ƙarƙashin shugabancin Umaru Musa Yar'Adua. Ya kuma riƙe muƙamin Shugaban ƙasar ta Najeriya daga shekarar dubu biyu da goma, 2010, zuwa shekarar dubu biyu da goma sha biyar, 2015, inda Muhammadu Buhari ya kada shi a babban zaɓen ƙasar na 2015.[1][2] Zaɓen da ya kasance karo na farko a tarihi da jamiyyan adawa ta kada jamiyya mai mulki.