![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Brooklyn (mul) ![]() |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Carmen Serano (mul) ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm0784833 |
Greg Serano (an haife shi a 7 ga watan Agusta a shekarar, 1972) ɗan wasan kwaikwayo ne na Amurka. An san shi sosai saboda rawar da ya taka na Pablo Betart akan fim din Wildfire da kuma matsayin Enrique Salvatore a cikin Legally Blonde. Ya taka rawa a Power a matsayin Wakilin Juan Julio Medina.