![]() | |
---|---|
zaben sanatoci | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jahar Benue |
Gundumar Sanata ta Arewa maso Yamma shine yanki na biyu (zone B) a Jihar Benuwai [1][2] Gundumar sanata tana da kananan hukumomi bakwai wadanda suka hada da Buruku, Gboko, Tarka, Guma, Makurdi, Gwer da Gwer ta yamma. Akwai mazabu 90 da kada kuri'a guda 1,286 na zaɓe a zaben da aka gudanar a shekarar 2019. Sanatan dake wakiltar gundumar shine Titus Zam na jam'iyyar APC.[3]