![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Zambiya | ||||
Province of Zambia (en) ![]() | Lusaka Province (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 91,616 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 52.93 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,731 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 998 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | ga Yuli, 2012 |
Gundumar Shibuyunji (kuma aka sani da gundumar Sibuyunji) gunduma ce ta Lardin Tsakiya, Zambiya.[1][2][3][4]
Shugaban ƙasa Michael Sata ya fara raba gundumar, daga gundumar Mumbwa kuma daga Lardin Tsakiya zuwa Lardin Lusaka a shekarar 2012.[3] Daga nan ne shugaban ƙasa Edgar Lungu ya mayar da gundumar daga lardin Lusaka zuwa lardin tsakiyar ƙasar a shekarar 2018.[5][2]
Shakumbila shi ne hakimin gundumar Shibuyunji.