![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Accra, 4 Nuwamba, 1941 |
ƙasa | Ghana |
Mutuwa | Accra, 2 ga Augusta, 2000 |
Karatu | |
Makaranta |
Mountview Academy of Theatre Arts (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
Muhimman ayyuka |
The Strange Case of the End of Civilization as We Know It (en) ![]() The Dogs of War (en) ![]() Local Hero (en) ![]() |
IMDb | nm0038367 |
Frederick Christopher Kwabena Gyearbuor Asante (4 ga Nuwamba 1941 - 2 ga Agusta 2000) ɗan wasan kwaikwayo ne Dan Ghana wanda aka fi tunawa da shi saboda rawar da ya taka a cikin wasan kwaikwayo na Channel 4 na Desmond, inda ya taka rawar ɗalibin Gambian Matthew . [1]