![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Hadiza Aliyu |
Haihuwa | Libreville, 1 ga Yuni, 1989 (35 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Jahar Kaduna |
Harshen uwa |
Hausa Fillanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Hausa Larabci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm8040689 |
hadizaaliyu.com |
Hadiza Aliyu wacce akafi sani da Hadiza Gabon (An haife ta a ranar daya 1 ga watan Yuni, shekarar alif dari tara da tamanin da tara miladiyya 1989) a kasar Gabon,[1] Hadiza Aliyu ta Kasance Shahararriyar 'yar wasan kwaikwayo ce a Hausa film a Najeriya, a ƙarƙashin masana'antar film ta Hausa wato kannydwood.[2]