![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
2015 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Sanga, 26 ga Augusta, 1966 (58 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Maiduguri Jami'ar Ahmadu Bello | ||
Matakin karatu |
Bachelor of Medicine, Bachelor of Surgery (en) ![]() | ||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Hausa | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
ɗan siyasa, spaceship's surgeon (en) ![]() ![]() ![]() | ||
Employers | Jihar Kaduna | ||
Mamba | All Progressives Congress | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Hadiza Sabuwa Balarabe Yar'Najeriya ce, yar'siyasa, wanda aka zaba tazama mataimakiyar gwamnan Jihar Kaduna, Najeriya. An kuma zaɓe ta tareda da gwamna maici wato Nasir Ahmad el-Rufai a watan February shekara ta dubu biyu da Sha Tara 2019, karkashin jam'iyar APC.[1][2][3][4]
A ranar 15 ga Oktoba, 2019, a matsayinta na gwamna, ta gabatar da kasafin kudin sabuwar shekara ta 2020 na gwamnatin jihar Kaduna a gaban majalisar dokokin jihar Kaduna, inda ta zama mace ta farko da ta taba yin hakan a Arewacin Najeriya.[5][6]
A shekarar 2022, ta yi burin tsayawa takarar gwamna a zaben 2023 amma ta janye, aka zabe ta a matsayin mataimakiyar dan takarar jam’iyyar APC, Sanata Uba Sani.[7][8][9]
A watan Maris na 2023, an sake zabar ta a matsayin mataimakiyar gwamna.