Hamadar Kalahari | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Gu mafi tsayi |
Brandberg (en) ![]() |
Height above mean sea level (en) ![]() | 1,168 m |
Tsawo | 4,000 km |
Yawan fili | 930,000 km² |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 23°S 22°E / 23°S 22°E |
Kasa | Botswana, Namibiya da Angola |
Protected area (en) ![]() |
Kgalagadi Transfrontier Park (en) ![]() |
Flanked by |
Orange River (en) ![]() |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa |
Kalahari (en) ![]() |
Hydrography (en) ![]() |
Hamadar Kalahari babbar Hamada ce mai bushiyoyi masu tsayi a Kudancin Afirka wadda ta kai tsawon kilomita murabba'i 900,000 (sq mi 350,000), wadda ya mamaye yawancin kasashen Botswana, da wasu sassan Namibia da Afirka ta Kudu.
Bai kamata a rude shi da hamadar bakin teku ta Angola, Namibia, da Afirka ta Kudu ba, wanda sunansa asalin Khoekhoegowab kuma yana nufin "babban wuri".