![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||
27 Satumba 1989 - 17 Nuwamba, 1999 ← Hedi Baccouche - Mohamed Ghannouchi (en) ![]()
27 ga Yuli, 1988 - 27 Satumba 1989 ← Slaheddine Baly (en) ![]() ![]()
7 ga Afirilu, 1986 - 27 Oktoba 1987
1963 - 1981 | |||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa |
Sousse (en) ![]() | ||||||||||||||||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) ![]() Tunisiya | ||||||||||||||||||
Mutuwa |
Sousse (en) ![]() | ||||||||||||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Koronavirus 2019) | ||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||
Ahali |
Ahmed Ben Salah (en) ![]() | ||||||||||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Makaranta |
Paris Medical Faculty (en) ![]() ![]() ![]() | ||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a |
ɗan siyasa da pulmonologist (en) ![]() | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||||||||||||||
Jam'iyar siyasa |
Socialist Destourian Party (en) ![]() Constitutional Democratic Rally (en) ![]() Neo Destour (en) ![]() Free Destourian Party (en) ![]() |
Hamed Karoui ( Larabci: حامد القروي ) (30 Disamban shekarar 1927 - 27 Maris 2020) Firayim Ministan Tunisia ne daga 27 ga Satumba Satumba shekarar 1989 zuwa 17 Nuwamba shekarar 1999. Daga shekarar 1986 zuwa 1987 ya kasance Ministan Matasa da Wasanni daga 1988 zuwa 1989 ya zama Ministan Shari'a. An haife shi a Sousse, ya kasance memba na Democratic Constitutional Rally party, [1] kuma shugaban presidenttoile Sportive du Sahel mafi dadewa a kan mulki daga shekarata 1961 zuwa 1981. Yana ɗaya daga cikin mutane masu tasiri a lokacin sa.