![]() | |
Addini | |
---|---|
Buddha, Taoism, Kiristanci, Musulunci, Konfushiyanci, veneration of the dead (en) ![]() ![]() | |
Kabilu masu alaƙa | |
Chinese people (en) ![]() |
Han Sinawa (wanda kuma ake kira Han ) ƙabila ce tsakanin mutanen Gabashin Asiya. Kashi 92% na yawan jama'ar China da sama da kashi 97% na mutanen Taiwan 'yan ƙabilar Han ne. Daga cikin yawan mutanen duniya a duniya, kashi 19% 'yan ƙabilar Han ne. Han Sinawa sun fi yawa a lardunan Gabashin China, musamman a yankunan Hebei,Jiangsu da Guangdong . Akwai dubunnan miliyoyin Han Sinawa na ketare. Mafi yawansu suna zaune ne a kudu maso gabashin Asiya.Yawancin manyan biranen duniya suna da isasshen "Sinawa na ƙetare" don yin "garuruwan Chinatown ".