Hannibal Gaddafi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tripoli, 20 Satumba 1975 (49 shekaru) |
ƙasa | Libya |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Muammar Gaddafi |
Mahaifiya | Safia Farkash |
Abokiyar zama | Alina (en) |
Ahali | Ayesha Gaddafi, Muhammad Gaddafi (en) , Saif al-Islam al-Gaddafi (en) , Al-Saadi Gaddafi, Mutassim Gaddafi (en) , Khamis Gaddafi da Saif al-Arab Gaddafi (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Kwalejin Kimiyya, Fasaha da Sufuri na Ruwa Copenhagen Business School (en) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da entrepreneur (en) |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
Hannibal Muammar Gaddafi (هانيبال معمر القذافي; an haife shi a ranar 20 ga Satumba 1976)[1] shi ne da na biyar ga tsohon shugaban Libya Muammar gaddafi da matarsa ta biyu, Safia Farkash.