Harin Jirgin Sama na Kwatar Daban Masara | ||||
---|---|---|---|---|
airstrike (en) | ||||
Bayanai | ||||
Kwanan wata | 26 Satumba 2021 | |||
Wuri | ||||
|
Harin jirgin saman Daban Masara ya afkawa kasuwar kifi a ƙauyen Kwatar Daban Masara, jihar Borno, Najeriya a ranar 26 ga Satumba, 2021, inda ya kashe mutane tsakanin 50 zuwa 60.[1]