Harshen Awishira | |
---|---|
'Yan asalin magana | 0 |
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
avs |
Glottolog |
aush1242 [1] |
Aushiri (Auxira, Vacacocha) mataccen harshe ne na Zaparoa wanda aka yi da magana da shi aPeru. An yi magana da shi a yankin gabar Kogin Napo ta shiyyar dama, a cikin yankin Escuelacocha.