Daka (Dakka, Dekka, da wuya Deng ko Tikk) ɗaya ne daga cikin harsuna biyu da mutanen Chamba ke magana a Najeriya, ɗayan kuma Chamba Leko .
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Daka". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.