Harshen Heiban, Ebang, ko Abul, yare ne na Nijar-Congo a cikin dangin Heiban da ake magana a garin Heiban da ke cikin Dutsen Nuba na kordofa a kasar , Sudan
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Heiban". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.