Harshen Izon | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
ijc |
Glottolog |
da ijon1238 izon1238 da ijon1238 [1] |
Izon | |
---|---|
Ịzọn | |
Asali a | Nigeria |
Yanki | Rivers State, Bayelsa, Delta, Ondo and Edo States |
'Yan asalin magana | (1 million cited 1989)[2] |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
ijc |
Glottolog |
izon1238 [1] |
Izon (Ịzọn), wanda kuma aka fi sani da (Tsakiyar-Yammacin) Ijo, Ijaw, Izo da Uzo, shine yaren Ijaw mafi rinjaye, wanda akasarin mutanen Ijaw na Najeriya ke magana da shi.
Akwai yaruka kusan talatin, dukkansu suna iya fahimtar juna, daga cikinsu akwai Gbanran, Ekpetiama da Kolokuma da dai sauransu. Kolokuma harshensu na ilimi.
A watan Yunin 2013, an kaddamar da littafin koyarwa na Izon Fie na sauti a faifen CDi a wani biki da jami'an gwamnatin na jihar Bayelsa suka halarta. Gwamnatin jihar Bayelsa ta dauki malamai 30 aiki domin koyar da harshen Izon a makarantun firamare da ke jihar domin ceto harshen daga bacewa.
|chapterurl=
value (help). Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History. Cite error: Invalid <ref>
tag; name "Glottolog" defined multiple times with different content