Harshen Pangwa | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
pbr |
Glottolog |
pang1287 [1] |
Pangwa ƙungiya ce ta kabilar Bantu da ke yankin Kipengere a gabashin gabar tafkin Malawi,a gundumar Ludewa ta yankin Njombe a kudancin Tanzaniya . A cikin 2002 an kiyasta yawan mutanen Pangwa ya kai 95,000 [2] . Yaren Pangwa dan kabilar Bantu, ne.[3]