Harshen Sonsorolese | |
---|---|
ramari Dongosaro | |
'Yan asalin magana | 600 |
| |
Baƙaƙen boko | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
sov |
Glottolog |
sons1242 [1] |
Sonsorol yare ne na Micronesian da ake magana da shie a Palau, asalinsa a tsibirai da ke cikin jihar Sonsorol, kuma yana yadawa ta hanyar ƙaura a wasu wurare a cikin ƙasar. Yana kusa da Tobian.