Harshen Ulch | |
---|---|
Нāн'и хэсэни | |
'Yan asalin magana |
154 (2010) 732 (2002) |
| |
Cyrillic script (en) ![]() | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
ulc |
Glottolog |
ulch1241 [1] |
Ulch, ko Olcha, harshe ne na Tungusic da mutanen Ulch ke magana da shi a Gabas Mai Nisa na Rasha . Harshen ya lalace, tare da masu magana ɗari da hamsin 150 kawai (ƙidayar shekarar alif dubu biyu da goma 2010).Harshen