Harshen Ibo | |
---|---|
Asụsụ Igbo — Igbo | |
'Yan asalin magana | harshen asali: 27,000,000 (2019) |
Igbo alphabet (en) ![]() | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
ig |
ISO 639-2 |
ibo |
ISO 639-3 |
ibo |
Glottolog |
nucl1417 [1] |
Harshen Ibo ko Igbo, Harshe ne da mutanen kabilar Igbo da akafi sani da inyamurai a garuruwan Hausawa suke amfani dashi, kasantuwar yawan da al'umman ibo kedashi yasa yaren ke daga cikin manyan yaruka uku a kasar Najeriya. bayan kuma Hausa da Yarbanci, ana samun masu amfani da harshen ibo a garuruwan kudu maso gabas da kudu maso kudancin Najeriya.