Harshen Lukpa

Harshen Lukpa
'Yan asalin magana
160,000 (2012)
Baƙaƙen boko
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 dop
Glottolog lukp1238[1]

Lukpa (Legba, Logba) harshe ne cikin rukunin harsunan Gur da ake magana da shi a cikin Benin da Togo. Mutanen Yoa-Lokpa ne ke magana .

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Lukpa". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne