Harsunan Ekoi | |
---|---|
Linguistic classification |
Ekoid | |
---|---|
Geographic distribution | Southeastern Nigeria, northern Cameroon |
Linguistic classification | Nnijer–Kongo |
Subdivisions |
|
Glottolog | ekoi1236[1] |
Harsunan Ekoi rukuni ne na yaruka na Bantoid na Kudancin Bantoid da ake magana dasu musamman a kudu maso gabashin Najeriya da kuma yankuna kusa da Cameroon. Suna da alaƙa da harsunan Bantu, hasali ma ba kasafai ake iya bambance su ba. Crabb (1969) [2] ya kasance shi kadai ne rubutaccen abu akan harshen, duk da cewa abin baƙin ciki, shine Sashi na II, wanda zai ƙunshi nazarin nahawu, ba a taɓa buga shi ba. Hakanan Crabb yana nazarin wallafe-wallafen akan Ekoid har zuwa ranar da kuma aka buga shi.
Yaren Mbe na kusa shine dangi mafi kusanci da yaren Ekoid kuma su suka hada reshen Ekoid – Mbe na kudancin Bantoid.[3]