Leko–Nimbari | |
---|---|
Chamba–Mumuye | |
Geographic distribution | northern Cameroon, eastern Nigeria |
Linguistic classification |
Nnijer–Kongo
|
Subdivisions | |
Glottolog | samb1322[1] |
Harsunan Leko–Nimbari ko Chamba–Mumuye rukuni ne na tsoffin harsunan Adamawa (G2, G4, G5, G12), reshe ne na harsunan Savanna. Ana magana da su a arewacin Kamaru da gabashin Najeriya cikin jihar Adamawa.