Haruna Ishola

Haruna Ishola
Rayuwa
Haihuwa Jahar Ibadan, 1919
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Mutuwa 1983
Karatu
Harsuna Yarbanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi
Sunan mahaifi baba ngani agba
Artistic movement apala (en) Fassara
Kayan kida murya

Haruna Ishola Bello MON (An haifeshi 1919 - 23 ga Yulin 1983) ya kasance mawaƙin ƙasar Najeriya, kuma ɗaya daga cikin shahararrun masu fasaha a cikin nau'in Apala[1]

  1. https://en.wikipedia.orgview_html.php?sq=Google&lang=ha&q=Encyclopedia_of_Popular_Music

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne