Hasan Mahmud (dan siyasa)
30 ga Janairu, 2019 - District: Chittagong-7 (en) Election: 2018 Bangladeshi general election (en) 7 ga Janairu, 2019 - ← Hasanul Haq Inu (en) 29 ga Janairu, 2014 - District: Chittagong-7 (en) Election: 2014 Bangladeshi general election (en) 29 Nuwamba, 2011 - 2013 - Anwar Hossain Manju → 1 ga Augusta, 2009 - 28 Nuwamba, 2011 25 ga Janairu, 2009 - District: Chittagong-6 (en) Election: 2008 Bangladeshi general election (en) 8 ga Janairu, 2009 - 31 ga Yuli, 2009 District: Chittagong-7 (en) Rayuwa Haihuwa
Rangunia Upazila (en) , 5 ga Yuni, 1963 (61 shekaru) ƙasa
Bangladash Pakistan Harshen uwa
Bangla Karatu Makaranta
Universiteit Maastricht (mul) Government Hazi Mohammad Mohsin College (en) University of Chittagong (en) Government Muslim High School (en) Harsuna
Bangla Sana'a Sana'a
ɗan siyasa Imani Addini
Musulunci Jam'iyar siyasa
Bangladesh Awami League (en)
Hasan Mahmud
Hasan Mahmud (dan siyasa)
Muhammad Hasan Mahmud (an haife shi a ranar 5 ga Yunin shekarar 1963) ɗan siyasan Bangladesh Awami ne wanda shine ɗan majalisa mai ci daga mazaɓar Chittagong-7.[ 1] A cikin Janairu 2019, ya naɗa a matsayin Ministan Yaɗa Labarai na Bangladesh.[ 2] Shi ma babban sakataren haɗin gwiwa ne na ƙungiyar Awami ta Bangladesh.
↑ "List of 10th Parliament Members" . Bangladesh Parliament . Archived from the original on 28 September 2018. Retrieved 13 November 2015 .
↑ "47-member new cabinet announced" . The Daily Star . 6 January 2019. Retrieved 8 January 2019 .